ta farko

IQNA

IQNA - ABC News ta sanar da cewa Sanata Ghazala Hashemi ta jam'iyyar Democrat ta Virginia ta zama mace Musulma ta farko da ta tsaya takarar mataimakiyar gwamna a Virginia.
Lambar Labari: 3494148    Ranar Watsawa : 2025/11/05

Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo wanda ke nuna sallar farko da aka nuna kai tsaye a gidan talabijin daga masallacin ma’aiki (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484710    Ranar Watsawa : 2020/04/14